515
Matsalolin Najeriya ba su kai yadda a ke yadasu ba.
Mai ba shugaban kasa shawara akan yada labarai da Jama’a Sunday Dare ya koka matuka Kan yadda al’umma ba sa yaba kokarin gwamnatin tarayya sai dai zuzuta matsalolin da kasar ke fuskanta.
Dare ya amince da cewa akwai matsaloli a kasar amma ba kamar yadda a ke zuzuta su ba.
Umar Abdulrahaman
Allah ya kyauta
- Reply
Bello Muhammad Abdulraqib
Haba indai Yan arewa zasu hada kansu wlh saika tafi
- Reply
Bello A. Bello Dangeh
Ko sun Kai bamu zaben ka comes 2027
ADC Zamuye
- Reply
Muhammad Bala Magaji
Saboda baa sace kowa nasaba kuma bashida matsalar ci da sha da kuma kudin kashewa rayuwarsa data iyalinsa bata cikin hatsari komai yaga dama sai ya fada mana ai bakinsane
- Reply